Shafin Farko Sashin Blog Hanyar Tuntuba

Tauraron Zamani » Blog » Yadda zaka saita yanar gizo a layinka na Airtel

Yadda zaka saita yanar gizo a layinka na Airtel

Wallafan April 20, 2019. 2:50pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Yanar Gizo
Domin saita wayar ka don shiga intanet sai ka aika da kalmar "SETTINGS " a matsayin sako zuwa "232" za su aiko maka da saitin sai ka yi "save" din shi. Idan sun bukaci lambar sirri wato (Security) sai kasa (0000). Idan kuma wayar ka ba mai karban saitin da kan ta ba ne, to dole ne sai ka je "settings" na "browser" din ka ka cike wadannan abubuwa a guraben su: Account Name = Airtel Internet Homepage = http://airtrl.com Username = internet Password = internet APN = internet.ng.airtelnigeria.com

Tura wannan zuwa:

Game da Mawallafi:

tmp-cam--90533954.jpg
Abubakar A Gwanki
Abubakar A Gwanki, dalibi mai neman ilimi

Kasance na farko wajen yin sharhi a kan "Yadda zaka saita yanar gizo a layinka na Airtel"

Wallafa Sharhi

Suna:

Adireshin Email:

Sharhin:

Tantancewa:
hoton CAPTCHA

Sanarwa!

wannan shafi ana kan aikin sa ne a halin yanzu...

Kasidu Masu Alaka

  • [Hoto] Alhaji Aliyu Mai Bornu
    A jikin takardar kudi ta naira Dubu daya akanga hotunan mutane biyu, daga cikinsu akwai maisuna Alhaji Aliyi Mai bornu. Saidai da yawa wasu basusan wa...Budo cikakke
  • [Hoto] Dalilan yin abota da yanke abota a Facebook
    FACEBOOK FRIEND & UNFRIEND! Facebook ya kasance wuri na farko daya hada mutane da yare kala-kala dan yin abota da muhawara, abota a facebook tana ...Budo cikakke
  • [Hoto] Almajiranci
    Almajiranci tsarine na koyon ilimin Alkur'ani a tsangayu. Akasari anfi yin wannan tsarine a Arewacin Najeriya da kuma Jamhuriyar Nijar. Amma kuma an...Budo cikakke