Shafin Farko Sashin Blog Hanyar Tuntuba

Tauraron Zamani » Blog » Yadda ake saka sunan waje a Google Map

Yadda ake saka sunan waje a Google Map

Wallafan July 3, 2019. 11:40pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma

Google Map wata manhaja ce da take bamu damar binciken ko ina a fadin duniyar na. Misali da Google Map zaka iya neman wata kasa, birni, gari, kauyuka, koguna, dazuzzuka dama masana'antu ko masaukan baki (hotel) ko shagunan siyayya, kasuwanni, filayen wasa, tashoshi (radiyo ko talbijin) ko filayen jirgi ko tashoshin mota kai dadai sauran su. Idan kaje bakunta wani waje ko ina a duniya to da Google Map bazaka taba bata ba.


Saidai wani zai yi mamakin yadda ake haka na yiwuwa.

To idan kana so ka saka sunan garin ku ko wajen sana'ar ka a Google Map to ga yadda zakayi.

1. Bude manhajar Google Map
ka shiga taswirar wajen da kake so ka kara sunan na shi

2. Danna kwanar bangaren hagu na saman farfajiyar wayar ka.

3. Taba inda aka rubuta (Add missing plan)

4. Saka sunan wajen

5. Saka adireshi na wajen

6. Saka Bangare (misali, gari ko kasuwa ko shago)

7. Zaka iya cika guraben karin bayani (kamar, la bar waya, adireni na yanar gizo ko Imal)

8. Sai a danna "SEND"

http://zamaniweb.com/administrator/files/19/07/168/googleAbubakar A Gwanki__¶©2019

Tura wannan zuwa:

Game da Mawallafi:

Babu hoto
Tauraro Adon Samaniya

Kasance na farko wajen yin sharhi a kan "Yadda ake saka sunan waje a Google Map"

Wallafa Sharhi

Suna:

Adireshin Email:

Sharhin:

Tantancewa:
hoton CAPTCHA

Sanarwa!

wannan shafi ana kan aikin sa ne a halin yanzu...

Kasidu Masu Alaka

  • Hoton kasida Barka da Zuwa
    Barka da ziyara! wannan shafin ya kasance sabo ne. A wannan sashen ne zaka koyi komi da komi dangane da yanar gizo. ...adakace mu
  • [Hoton kasida] Danfulani a Makka
    'dan fulani yaje aikin hajji a makkah sunyi kwana (6) a saudiya da ranan juma a' tazo sai dan fulani ya shiga cikin masallaci saboda yin sallan jum...Budo cikakke
  • [Hoton kasida] Alhaji Aliyu Mai Bornu
    A jikin takardar kudi ta naira Dubu daya akanga hotunan mutane biyu, daga cikinsu akwai maisuna Alhaji Aliyi Mai bornu. Saidai da yawa wasu basusan wa...Budo cikakke