Shafin Farko Sashin Blog Hanyar Tuntuba

Tauraron Zamani » Blog » Tarihin Mallam Ja\'afar Mahmud Adam Kano

Tarihin Mallam Ja'afar Mahmud Adam Kano

Wallafan April 18, 2019. 5:22pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Abubuwa Goma
http://zamaniweb.com/administrator/files/19/04/168/20190413_012504-blendcollage.jpg

Ja'afar Mahmud Adam Ya rayu ne daga watan Fabrairu 12 na shekara ta 1960 zuwa 13 ga watan Afrilun shekara ta 2007. Yarasu ne sanadiyar harbin sa da wasu daba'asan ko suwane ne ba sukayi a lokacin da yake sallar Asubahi a masallaci a garin Kano. Malamin Addinin Musulunci ne, Ahlus-Sunnah ne mabiyin kungiyar
Jama'atu Izalatul Bid'ah Wa Ikamatus Sunnah Izala , kungiyar Addinin
Musulunci da take kokarin Kawar da Bidi'a (wato ibadun da basu da tushe a Musulunci) da tabbatar da Sunnah, wanda babban cibiyan kungiyar take a
Abuja.

Sheik Ja'afar yana yin wa'azi a Masallacin Indimi a birnin Maiduguri wanda yake samun halartar mataimakin gwamnan jihar Borno.

An kashe Sheikh Ja'afar Mahmud Adam ne a masallacin sa dake unguwar Dorayi cikin birnin Kano na
Arewacin Najeriya a watan Afrilu na 2007

Tura wannan zuwa:

Game da Mawallafi:

tmp-cam--90533954.jpg
Abubakar A Gwanki
Abubakar A Gwanki, dalibi mai neman ilimi

An yi sharhi 1 a kan "Tarihin Mallam Ja\'afar Mahmud Adam Kano"

2019-04-18 19:22:08

jaxakallahu kairan. Allah ya kara basira da nisan kwana@agwanki (Abban....?) amma akwai bukatar kara imformation akan wannan kasidar.

Wallafa Sharhi

Suna:

Adireshin Email:

Sharhin:

Tantancewa:
hoton CAPTCHA

Sanarwa!

wannan shafi ana kan aikin sa ne a halin yanzu...

Kasidu Masu Alaka

  • Hoto Barka da Zuwa
    Barka da ziyara! wannan shafin ya kasance sabo ne. A wannan sashen ne zaka koyi komi da komi dangane da yanar gizo. ...adakace mu
  • [Hoto] Menene Tauraron Dan'adam
    Tauraron dan Adam, kamar yadda bayani ya gabata, shine duk wata na'ura mai cin gashin kanta da ake harbawa zuwa sararin samaniya don mikawa da karbo...Budo cikakke
  • [Hoto] Auren Wuri
    wani yaro dan shekara 16 da matarsa yar shekara 15. A yan kwanakinnan ne dai ake ta yada hotinan wadannan yara a shafukan sada zumunta Kowa na tofa ...Budo cikakke