Shafin Farko Sashin Blog Hanyar Tuntuba

Sashin Blog - Tauraron Zamani (Rukuni na 2)

Ni shadi

Wallafan April 20, 2019. 9:00am. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Mudara
thumbnail image Labarin wani saurayi da budurwarsa: Wani saurayine yaje zance wajen budurwarsa , suna tsakiyar hira sai aka fara ruwa kamar da bakin kwarya har zuwa dare ruwa bai daukeba. sai baban yarinyar nan yace da ita "naga alama ruwannan ba mai daukewa bane yanzu,don haka ki gara masa dakin bakin nan sai ya kwana anan idan Allah ya kaimu gobe sai ya koma. budurwar ta mike ta shiga gida don cika umarnin maha...Budo cikakke


Mairo Mai tonan silili

Wallafan April 20, 2019. 12:28am. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Mudara
thumbnail image HAJIYA MERO MAI TONON SILILI..! Awata kotu ne ana sauraron kara, jama'a sun cika makil, sai alkali ya bukaci wata tsohua ta fito donin bayar da shaidar wanda ya kawo kara an sace masa mota. Da tsohuwa ta fito, sai lauyan wanda yakawo kara ya fito domin yima tsohuwa tambayoyi kamar haka: Lauya: Baaba shin ko zaki iya gayawa kotu sunanki? Tsohuwa tace, "Ni sunana HAJIYA MERO MAI TONON SILILI. Lauya ...Budo cikakke


Dalilan yin abota da yanke abota a Facebook

Wallafan April 19, 2019. 8:54pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
Hoton kasida FACEBOOK FRIEND & UNFRIEND! Facebook ya kasance wuri na farko daya hada mutane da yare kala-kala dan yin abota da muhawara, abota a facebook tana faruwane kamar haka. . 82% suna abotane da wanda suka sani, . 60% suna abotane ta hanyar mutual friend . 8% suna abotane ta hanyar jan hankali ga wasu abubuwa ko dan sha'awa . 7% suna abota dan neman yawan abokai a fb . 7% suna abotane da kow...Budo cikakke


Menene Tauraron Dan'adam

Wallafan April 19, 2019. 5:29pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
Hoton kasida Tauraron dan Adam, kamar yadda bayani ya gabata, shine duk wata na'ura mai cin gashin kanta da ake harbawa zuwa sararin samaniya don mikawa da karbo bayanan yanayi ko dauko hotunan wasu wurare da Dan Adam baya iya kaiwagaresu ta dadi, ko kuma sinsino irinyanayin da muhalli zai kasance a wasu lokuta na dabam. Ire-iren wadannan taurari suna shawagi ne a cikin falakin wannan duniya tamu,ko duniyar ...Budo cikakke


Danfulani a Makka

Wallafan April 19, 2019. 3:31pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
Hoton kasida 'dan fulani yaje aikin hajji a makkah sunyi kwana (6) a saudiya da ranan juma a' tazo sai dan fulani ya shiga cikin masallaci saboda yin sallan juma a' kawai sai dan fulani yaga mutane sun wuce tunaninshi a cikin masallaci yaga larabawa yaga sauran kabilu daban daban masallaci ta cika makil da jama a' sai liman ya hau kan menbari ya fara huduba mai zafi har takai ga larabawa sunfara kuka da Gog...Budo cikakke


Mu kyakyata

Wallafan April 19, 2019. 3:09pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
Hoton kasida Mu Kyakyata Na wani saurayi da budurwa adakin karatu: Wata kyakykyawar yarinya ce budurwa ta shiga Library watau dakin-karatu ta sami wuri ta zauna tana karatu saiwani Hadadden saurayi matashi shima ya shigo sai ya nufi inda take zaune yace mata, "don Allah ko zan iya zama a wannan kujerar dake kusa dake? Don na duba ko'ina ba wurin zama sai nan kadai" Sai yarinyar nan ta daga murya da karfi yadda...Budo cikakke


mu sha dariya

Wallafan April 18, 2019. 8:40pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Mudara
thumbnail image


Tarihin zuwan Larabawa kasar Kano

Wallafan April 18, 2019. 6:12pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
Hoton kasida A shekara ta 1453 miladiyya, a zamanin sarkin kano Yakubu dan Abdullahi Barja, sarkin kano na goma sha shidda a mulkin kanawa, wadansu larabawa mutanen kasar Gadamus masu fatauci suka zo daga Tarabulus (Libya), suka sauka a kano. Sune larabawan farko da suka fara zuwa kano. Da saukar wadannan fatake, sai sukaje wurin sarkin kano Mallam yakubu, a jujin ‘yan Labu, a lokacin ba’a gina gidan sar...Budo cikakke


| Farko«123»Karshe |

Sanarwa!

wannan shafi ana kan aikin sa ne a halin yanzu...

Kasidu Masu Alaka

  • thumbnail image Barka da Zuwa
    Barka da ziyara! wannan shafin ya kasance sabo ne. A wannan sashen ne zaka koyi komi da komi dangane da yanar gizo. ...adakace mu
  • [Hoton kasida] Tarihin Mallam Ja'afar Mahmud Adam Kano
    Ja'afar Mahmud Adam Ya rayu ne daga watan Fabrairu 12 na shekara ta 1960 zuwa 13 ga watan Afrilun shekara ta 2007. Yarasu ne sanadiyar harbin sa da ...Budo cikakke