Shafin Farko Sashin Blog Hanyar Tuntuba

Kasidu a karkashin sashen: Magabatan mu (Rukuni na 1)

Tarihin Marigayi justice Mamman Nasir katsina.

Wallafan April 26, 2019. 5:15pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Magabatan mu
thumbnail image Takaitacen tarihin Marigayi Justice Mamman Nasir: An haifi Jastis Nasir a shekarar 1929 a jihar Katsina. Ya yi karatun makarantar sakandire a Kaduna, inda ya samu takardar shaidar kammala karatun sakandire ta kasashen yammacin Afrika (WAEC) a shekarar 1947. Marigayin ya halarci jami'ar Ibadan kafin daga bisani ya wuce kasar Ingila, inda ya kammala karatunsa na digiri a bangaren shari'a a shekarar ...Budo cikakke


Alhaji Aliyu Mai Bornu

Wallafan April 21, 2019. 1:41pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Magabatan mu
Hoton kasida A jikin takardar kudi ta naira Dubu daya akanga hotunan mutane biyu, daga cikinsu akwai maisuna Alhaji Aliyi Mai bornu. Saidai da yawa wasu basusan wanene Alhaji Aliyu Mai bornu ba. Aliyu Mai bornu. An haifi Mai Bornu a garin Yola, acikin iyalan kabilar kanuri. Mai Bornu yayi karatu a makarantar Elementare a Yola, sai Makarantar Yola Middle School, sai ya Samu shiga makarantar Kaduna College a 1...Budo cikakke


| Farko1Karshe |

Sanarwa!

wannan shafi ana kan aikin sa ne a halin yanzu...

Kasidu Masu Alaka

  • thumbnail image Barka da Zuwa
    Barka da ziyara! wannan shafin ya kasance sabo ne. A wannan sashen ne zaka koyi komi da komi dangane da yanar gizo. ...adakace mu
  • [Hoton kasida] Tarihin Mallam Ja'afar Mahmud Adam Kano
    Ja'afar Mahmud Adam Ya rayu ne daga watan Fabrairu 12 na shekara ta 1960 zuwa 13 ga watan Afrilun shekara ta 2007. Yarasu ne sanadiyar harbin sa da ...Budo cikakke