Shafin Farko Sashin Blog Hanyar Tuntuba

Kasidu a karkashin sashen: Abubuwa Goma (Rukuni na 1)

Yadda ake saka sunan waje a Google Map

Wallafan July 3, 2019. 11:40pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
Hoton kasida Google Map wata manhaja ce da take bamu damar binciken ko ina a fadin duniyar na. Misali da Google Map zaka iya neman wata kasa, birni, gari, kauyuka, koguna, dazuzzuka dama masana'antu ko masaukan baki (hotel) ko shagunan siyayya, kasuwanni, filayen wasa, tashoshi (radiyo ko talbijin) ko filayen jirgi ko tashoshin mota kai dadai sauran su. Idan kaje bakunta wani waje ko ina a duniya to da Googl...Budo cikakke


Yadda ake bude E-mail da Google wato Gmail

Wallafan July 3, 2019. 10:36pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
thumbnail image YADDA AKE BUDE GMAIL ACCOUNT Gmail account dinka, shi ne Google account, kuma idan ka mallaki Gmail Account, zaka iya amfani da username da password din daka bude kayi amfani dashi wajen bude wurare kamar haka; + YouTube, + Google+, + GTalk +Google Play, da kuma + Google Drive. Wadannan sune sauran google Product, wadanda basa sarrafuwa sai da gmail account. Idan nace Gmail Account wasu sukan dau...Budo cikakke


Auren Wuri

Wallafan April 21, 2019. 4:17pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
Hoton kasida wani yaro dan shekara 16 da matarsa yar shekara 15. A yan kwanakinnan ne dai ake ta yada hotinan wadannan yara a shafukan sada zumunta Kowa na tofa albarkacin bakinsa a game da auren da akayimasu ma wuri duba da karancin shekarun su. To kome hukimar kare hakkin yara tace dangane da auren wuri? AUREN WURI HARAMUNNE! Wata gidauniyar tallafa wa kananan yara ta fada a cikin wani sabon rahoto cew...Budo cikakke


Dalilan yin abota da yanke abota a Facebook

Wallafan April 19, 2019. 8:54pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
Hoton kasida FACEBOOK FRIEND & UNFRIEND! Facebook ya kasance wuri na farko daya hada mutane da yare kala-kala dan yin abota da muhawara, abota a facebook tana faruwane kamar haka. . 82% suna abotane da wanda suka sani, . 60% suna abotane ta hanyar mutual friend . 8% suna abotane ta hanyar jan hankali ga wasu abubuwa ko dan sha'awa . 7% suna abota dan neman yawan abokai a fb . 7% suna abotane da kow...Budo cikakke


Menene Tauraron Dan'adam

Wallafan April 19, 2019. 5:29pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
Hoton kasida Tauraron dan Adam, kamar yadda bayani ya gabata, shine duk wata na'ura mai cin gashin kanta da ake harbawa zuwa sararin samaniya don mikawa da karbo bayanan yanayi ko dauko hotunan wasu wurare da Dan Adam baya iya kaiwagaresu ta dadi, ko kuma sinsino irinyanayin da muhalli zai kasance a wasu lokuta na dabam. Ire-iren wadannan taurari suna shawagi ne a cikin falakin wannan duniya tamu,ko duniyar ...Budo cikakke


Danfulani a Makka

Wallafan April 19, 2019. 3:31pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
Hoton kasida 'dan fulani yaje aikin hajji a makkah sunyi kwana (6) a saudiya da ranan juma a' tazo sai dan fulani ya shiga cikin masallaci saboda yin sallan juma a' kawai sai dan fulani yaga mutane sun wuce tunaninshi a cikin masallaci yaga larabawa yaga sauran kabilu daban daban masallaci ta cika makil da jama a' sai liman ya hau kan menbari ya fara huduba mai zafi har takai ga larabawa sunfara kuka da Gog...Budo cikakke


Mu kyakyata

Wallafan April 19, 2019. 3:09pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
Hoton kasida Mu Kyakyata Na wani saurayi da budurwa adakin karatu: Wata kyakykyawar yarinya ce budurwa ta shiga Library watau dakin-karatu ta sami wuri ta zauna tana karatu saiwani Hadadden saurayi matashi shima ya shigo sai ya nufi inda take zaune yace mata, "don Allah ko zan iya zama a wannan kujerar dake kusa dake? Don na duba ko'ina ba wurin zama sai nan kadai" Sai yarinyar nan ta daga murya da karfi yadda...Budo cikakke


Tarihin zuwan Larabawa kasar Kano

Wallafan April 18, 2019. 6:12pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
Hoton kasida A shekara ta 1453 miladiyya, a zamanin sarkin kano Yakubu dan Abdullahi Barja, sarkin kano na goma sha shidda a mulkin kanawa, wadansu larabawa mutanen kasar Gadamus masu fatauci suka zo daga Tarabulus (Libya), suka sauka a kano. Sune larabawan farko da suka fara zuwa kano. Da saukar wadannan fatake, sai sukaje wurin sarkin kano Mallam yakubu, a jujin ‘yan Labu, a lokacin ba’a gina gidan sar...Budo cikakke


| Farko12»Karshe |

Sanarwa!

wannan shafi ana kan aikin sa ne a halin yanzu...

Kasidu Masu Alaka

  • thumbnail image Barka da Zuwa
    Barka da ziyara! wannan shafin ya kasance sabo ne. A wannan sashen ne zaka koyi komi da komi dangane da yanar gizo. ...adakace mu
  • [Hoton kasida] Tarihin Mallam Ja'afar Mahmud Adam Kano
    Ja'afar Mahmud Adam Ya rayu ne daga watan Fabrairu 12 na shekara ta 1960 zuwa 13 ga watan Afrilun shekara ta 2007. Yarasu ne sanadiyar harbin sa da ...Budo cikakke