Shafin Farko Sashin Blog Hanyar Tuntuba

Tauraron Zamani » Blog » Ni shadi

Ni shadi

Wallafan April 20, 2019. 9:00am. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Mudara
Labarin wani saurayi da budurwarsa: Wani saurayine yaje zance wajen
budurwarsa , suna tsakiyar hira sai
aka fara ruwa kamar da bakin kwarya
har zuwa dare ruwa bai daukeba. sai
baban yarinyar nan yace da ita "naga
alama ruwannan ba mai daukewa bane yanzu,don haka ki gara masa
dakin bakin nan sai ya kwana anan
idan Allah ya kaimu gobe sai ya koma.
budurwar ta mike ta shiga gida don
cika umarnin mahaifinta. bayan ta
gama gyara dakin sai ta dawo don yiwa saurayin nata iso amma abin
mamaki sai ta tarar bayanan don haka
ta koma ta sanar da babanta halin da
ake ciki. uban ya rinka mamakin inda
ya shiga ana cikin haka sai gashi ya
shigo da gudu jikinsa ya jike jagab, da ganinshi sai uban ya tmbaye shi ina
yaje haka cikin ruwannan? sai
saurayin nan ya amsa da cewa"ai gida
na koma na dwakko bargo saboda ko
za'ayi sanyi cikin dare. Kaji shashanci. Hahahahahahahahahahahahahahahahahahahahahahaha!!! wai idan kaine
uban yarinyar ya zakayi?

Tura wannan zuwa:

Game da Mawallafi:

Babu hoto
Tauraro Adon Samaniya

Kasance na farko wajen yin sharhi a kan "Ni shadi"

Wallafa Sharhi

Suna:

Adireshin Email:

Sharhin:

Sanarwa!

wannan shafi ana kan aikin sa ne a halin yanzu...

Kasidu Masu Alaka

  • Hoton kasida Mairo Mai tonan silili
    HAJIYA MERO MAI TONON SILILI..! Awata kotu ne ana sauraron kara, jama'a sun cika makil, sai alkali ya bukaci wata tsohua ta fito donin bayar da shaida...Budo cikakke
  • [Hoton kasida] Mu kyakyata
    Mu Kyakyata Na wani saurayi da budurwa adakin karatu: Wata kyakykyawar yarinya ce budurwa ta shiga Library watau dakin-karatu ta sami wuri ta zauna ta...Budo cikakke
  • [Hoton kasida] Dalilan yin abota da yanke abota a Facebook
    FACEBOOK FRIEND & UNFRIEND! Facebook ya kasance wuri na farko daya hada mutane da yare kala-kala dan yin abota da muhawara, abota a facebook tana ...Budo cikakke