Shafin Farko Sashin Blog Hanyar Tuntuba

Tauraron Zamani » Blog » mu sha dariya

mu sha dariya

Wallafan April 18, 2019. 8:40pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Mudara
"LABARIN MU KYAKYATA"

Wasu mutane ne suka yi hatsari a
hanya sai governor yazo wucewa ta
hanyar ya gani sai yace a irga
matattu da kuma wadanda suka
jikkata. matattu aka basu million
ashirin. jikkatattu million goma sai wani a cikin jikkatattu yayi wuf ya
fada cikin matattu. A cikin matattun
sai wani yace malam a kirge muke
kar ka kawo mana rudani. Hahahahahahahahahaha!!!

Tura wannan zuwa:

Game da Mawallafi:

Babu hoto
Tauraro Adon Samaniya

Kasance na farko wajen yin sharhi a kan "mu sha dariya"

Wallafa Sharhi

Suna:

Adireshin Email:

Sharhin:

Tantancewa:
hoton CAPTCHA

Sanarwa!

wannan shafi ana kan aikin sa ne a halin yanzu...

Kasidu Masu Alaka