Shafin Farko Sashin Blog Hanyar Tuntuba

Tauraron Zamani » Blog » Danfulani a Makka

Danfulani a Makka

Wallafan April 19, 2019. 3:31pm. Na Abubakar A Gwanki. A Sashin Abubuwa Goma
http://zamaniweb.com/administrator/files/19/04/168/images.jpeg


'dan fulani yaje aikin hajji a makkah sunyi kwana (6) a saudiya da ranan juma a' tazo sai dan fulani ya shiga cikin masallaci saboda yin sallan juma a' kawai sai dan fulani yaga mutane sun wuce tunaninshi a cikin masallaci yaga larabawa yaga sauran kabilu daban daban masallaci ta cika makil da jama a' sai liman ya hau kan menbari ya fara huduba mai zafi har takai ga larabawa sunfara kuka da Gogan naka yaga haka yana faruwa sai kawai yaciro waya yakira baffanshi dake gida a nigeria bayan sun gaisa sai baffanshi yake tambayar shi. Yaya aikin hajji komai yana tafiya dai dai ko? Budar bakinshi keda wuya sai yace bari kawai baffah taro yayi taro yanzu haka Anfara HISABI ga yan wuta a gabana sai kuka sukeyi nikan har yanzu dai banji Ankira suna naba' hahahahahaha!!!

Tura wannan zuwa:

Game da Mawallafi:

tmp-cam--90533954.jpg
Abubakar A Gwanki
Abubakar A Gwanki, dalibi mai neman ilimi

Kasance na farko wajen yin sharhi a kan "Danfulani a Makka"

Wallafa Sharhi

Suna:

Adireshin Email:

Sharhin:

Tantancewa:
hoton CAPTCHA

Sanarwa!

wannan shafi ana kan aikin sa ne a halin yanzu...

Kasidu Masu Alaka