Shafin Farko Sashin Blog Hanyar Tuntuba

Tauraron Zamani » Blog » Dalilan yin abota da yanke abota a Facebook

Dalilan yin abota da yanke abota a Facebook

Wallafan April 19, 2019. 8:54pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
FACEBOOK FRIEND & UNFRIEND! Facebook ya kasance wuri na farko daya hada mutane da yare kala-kala dan yin abota da muhawara, abota a facebook tana faruwane kamar haka.

http://zamaniweb.com/administrator/files/19/04/168/facebook


. 82% suna abotane da wanda suka sani,

. 60% suna abotane ta hanyar mutual friend

. 8% suna abotane ta hanyar jan hankali ga wasu abubuwa ko dan sha'awa

. 7% suna abota dan neman yawan abokai a fb

. 7% suna abotane da kowa basa zabe datantancewa

. 7% suna abotane idan sun sanka ko suna ma kallon sani, kodan sanin ingancinka da muhimmancinka ga al'umma.
Wannan sune kadan daga hanyoyin hada abota a fb. FACEBOOK UNFRIEND Akan sami rashin jituwa tsakani da zaisa wani ya cireka daga jerin abokanka, ana samun matsala ta hanyoyi kamar haka.

. 23% basa jin dadin abinda kake post a facebook.

. 6% yawan yin post da rubutu mai yawamarar ma'ana

. 14% ban-bancin ra'ayi ko akida misali kamar a siyasa da sauransu
Ya zaka gane idan mutum ya cireka daga sahun abokansa nan take ka sani koda baka kan network. Yi comment ko post na bukatar hakan. Duniyar waya tana shirye dakai.

Tura wannan zuwa:

Game da Mawallafi:

Babu hoto
Tauraro Adon Samaniya

Kasance na farko wajen yin sharhi a kan "Dalilan yin abota da yanke abota a Facebook"

Wallafa Sharhi

Suna:

Adireshin Email:

Sharhin:

Tantancewa:
hoton CAPTCHA

Sanarwa!

wannan shafi ana kan aikin sa ne a halin yanzu...

Kasidu Masu Alaka