Shafin Farko Sashin Blog Hanyar Tuntuba

Sashin Blog - Tauraron Zamani

Yadda ake saka sunan waje a Google Map

Wallafan July 3, 2019. 11:40pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
Hoton kasida Google Map wata manhaja ce da take bamu damar binciken ko ina a fadin duniyar na. Misali da Google Map zaka iya neman wata kasa, birni, gari, kauyuka, koguna, dazuzzuka dama masana'antu ko masaukan baki (hotel) ko shagunan siyayya, kasuwanni, filayen wasa, tashoshi (radiyo ko talbijin) ko filayen jirgi ko tashoshin mota kai dadai sauran su. Idan kaje bakunta wani waje ko ina a duniya to da Googl...Budo cikakke


Yadda ake bude E-mail da Google wato Gmail

Wallafan July 3, 2019. 10:36pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
thumbnail image YADDA AKE BUDE GMAIL ACCOUNT Gmail account dinka, shi ne Google account, kuma idan ka mallaki Gmail Account, zaka iya amfani da username da password din daka bude kayi amfani dashi wajen bude wurare kamar haka; + YouTube, + Google+, + GTalk +Google Play, da kuma + Google Drive. Wadannan sune sauran google Product, wadanda basa sarrafuwa sai da gmail account. Idan nace Gmail Account wasu sukan dau...Budo cikakke


Tarihin Marigayi justice Mamman Nasir katsina.

Wallafan April 26, 2019. 5:15pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Magabatan mu
thumbnail image Takaitacen tarihin Marigayi Justice Mamman Nasir: An haifi Jastis Nasir a shekarar 1929 a jihar Katsina. Ya yi karatun makarantar sakandire a Kaduna, inda ya samu takardar shaidar kammala karatun sakandire ta kasashen yammacin Afrika (WAEC) a shekarar 1947. Marigayin ya halarci jami'ar Ibadan kafin daga bisani ya wuce kasar Ingila, inda ya kammala karatunsa na digiri a bangaren shari'a a shekarar ...Budo cikakke


Auren Wuri

Wallafan April 21, 2019. 4:17pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Abubuwa Goma
Hoton kasida wani yaro dan shekara 16 da matarsa yar shekara 15. A yan kwanakinnan ne dai ake ta yada hotinan wadannan yara a shafukan sada zumunta Kowa na tofa albarkacin bakinsa a game da auren da akayimasu ma wuri duba da karancin shekarun su. To kome hukimar kare hakkin yara tace dangane da auren wuri? AUREN WURI HARAMUNNE! Wata gidauniyar tallafa wa kananan yara ta fada a cikin wani sabon rahoto cew...Budo cikakke


Alhaji Aliyu Mai Bornu

Wallafan April 21, 2019. 1:41pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Magabatan mu
Hoton kasida A jikin takardar kudi ta naira Dubu daya akanga hotunan mutane biyu, daga cikinsu akwai maisuna Alhaji Aliyi Mai bornu. Saidai da yawa wasu basusan wanene Alhaji Aliyu Mai bornu ba. Aliyu Mai bornu. An haifi Mai Bornu a garin Yola, acikin iyalan kabilar kanuri. Mai Bornu yayi karatu a makarantar Elementare a Yola, sai Makarantar Yola Middle School, sai ya Samu shiga makarantar Kaduna College a 1...Budo cikakke


Ramuwa ko mugunta

Wallafan April 20, 2019. 5:28pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Mudara
thumbnail image musha dariya acikin wannan labari na: Wani Bakatsine da wani Banupe ne su ka yi laifi, sai a ka kai su kotu. Ga yadda zaman kotun ya kasance. *Alkali:- Sakamakon ina cikin farin ciki da haihuwar mata ta lafiya, zan yi mu ku rangwame. Kowa ya fadi iyakance yawan bulalan da ya ke so a yi ma shi, da kuma yadda ya ke so ayi masa bulalan. *Banupe:- Toh, ranka ya dade, ina so a yi min bulala goma, amma...Budo cikakke


Yadda zaka saita layinka na MTN yayi browsing

Wallafan April 20, 2019. 2:52pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Yanar Gizo
thumbnail image Domin saita wayar ka don shiga intanet sai ka aika da kalmar "SETTINGS " a matsayin sako zuwa "3888" za su aiko maka da saitin sai ka yi "save" din shi. Idan kuma wayar ka ba mai karban saitin da kan ta ba ne, to dole ne sai ka je "settings" na "browser" din ka ka cike wadannan abubuwa a guraben su: Account Name = MTN Homepage = http://wap.mtnonline.com Username = web Password = web APN = web.gprs...Budo cikakke


Yadda zaka saita yanar gizo a layinka na Airtel

Wallafan April 20, 2019. 2:50pm. Na Tauraro Adon Samaniya. A Sashin Yanar Gizo
thumbnail image Domin saita wayar ka don shiga intanet sai ka aika da kalmar "SETTINGS " a matsayin sako zuwa "232" za su aiko maka da saitin sai ka yi "save" din shi. Idan sun bukaci lambar sirri wato (Security) sai kasa (0000). Idan kuma wayar ka ba mai karban saitin da kan ta ba ne, to dole ne sai ka je "settings" na "browser" din ka ka cike wadannan abubuwa a guraben su: Account Name = Airtel Internet Homepa...Budo cikakke


| Farko123»Karshe |

Sanarwa!

wannan shafi ana kan aikin sa ne a halin yanzu...

Kasidu Masu Alaka

  • thumbnail image Barka da Zuwa
    Barka da ziyara! wannan shafin ya kasance sabo ne. A wannan sashen ne zaka koyi komi da komi dangane da yanar gizo. ...adakace mu
  • [Hoton kasida] Tarihin Mallam Ja'afar Mahmud Adam Kano
    Ja'afar Mahmud Adam Ya rayu ne daga watan Fabrairu 12 na shekara ta 1960 zuwa 13 ga watan Afrilun shekara ta 2007. Yarasu ne sanadiyar harbin sa da ...Budo cikakke